Aikin turk akim trt hausa electricity generation by state

##########

A ƴan kwanakin da suka gabata an gudanar da taron kammala shimfida bututun iskar gas barayin cikin teku da ya samu halartar shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da takwaransa na Rasha Vladimir Putin. m power electricity A taron da aka gudanar a birnin Istanbul, shugabanin biyu sun jaddada ci gaba da haɗin gwiwar ƙasashen biyu. gas efficient suv 2015 Wannan aikin shimfida bututun zai ƙara sanya Turkiyya kasancewar cibiyar samar da iskar gas ta duniya. electricity related words Haka kuma baya ga bututun iskar gas TANAP da zai taso daga Azerbayjan da kuma na lraƙi ta layin Ceyhan, Turkiyya ita kanta na daukar matakan zama babbar cibiyar samar da iskar gas ga kasashe da kuma wadatar da kanta.

Kataɓaren aikin shimfida bututun iskar gas da shugaba Putin ya nema a watan Disambar shekarar 2014 da zai taso daga garin Anapa a ƙasar Rasha wanda ya zatsa Medeterranian zuwa Kıyıköy dake yammacin lstanbul nada tsawon kilomita 930 a cikin teku. Bututun Turkiyya, kamar yadda shugaba Erdoğan ya kira muhimmin aikin nada tsawon kilomita 1100 a jumlace. electricity in india voltage Wannan bututun nada layi biyu, layin na farko zai samawa Turkiyya iskar gas na mitakub biliyan 15.75 a shekara , layin na biyu zai ratsa Turkiyya zuwa nahiyar Turai kuma zai samar da iskar gas na mitakub biliyan 31.5 ga nahiyar Turai a shekara.

A yayinda mai magana da yawun fadar gwamnatin Rasha Dmitry Peskov ya bayyana cewar a yayinda wasu ƙasashe ke tunanin ba zasu shiga cikin lamarin ba, bututun zai isa a ƙasashen nahiyar Turai biyar ta hanyoyi biyar. gsa 2016 pay scale Misali, ministan harkokin makamashin ƙasar Sabiya; Antic ya bayyana cewar wannan aikin shimfida bututun iskar gas zai samawa nahiyar Turai iyakacin iskar gas ɗin da take buƙata. electricity vancouver wa Antac ya ƙara da cewa aikin da zai samawa nahiyar Turai iskar gas na mitakub biliyan 10-15 daga Rasha da zai ratsa Turkiyya zuwa ƙasashen Hungary, Bulgaria, Sabiya da Austria lamari ne abin alfahari. b games virus Haka kuma lamari ne da zai inganta tattalin arziki da kasuwancin gas da samawa ƙasashe kuɗin shiga.

Wannan aikin shimfida bututun iskar gas zai sanya Turkiyya ta zama cibiyar samar da iskar gas, a ɗayan barayin kuma zai sanya Rasha ta kasance mai fitar da gas kai tsaye zuwa ƙasashen Balkan. Hakan ya sanya bunƙasar dangantakar ƙasashen Turkiyya da Rasha a ƴan kwanakin da suka gabata. electricity and magnetism study guide 8th grade Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya bayyana niyyar bunƙasa kasuwancin ƙasashen biyu har na dala biliyan 100. Haka kuma, kafafen yaɗa labaran kasar Rasha sun bayyana cewar Erdoğan da Putin na ɗaukar matakan haɓakar da kasuwanci da dangantakar ƙasashen biyu.

Duk da dai Turkiyya da Rasha na daukar matakan bunkasa dangantakar dake tsakaninsu musamman na fannin makamashi, ba za’a rasa ƴan matsaloli ba a tsakaninsu. Mallake yankin Cremea, da ci gaban yaƙi a Yukiren, matakan da Rasha ke dauka akan ƴan Tartar dake Cremea da kuma banbancin ra’ayi dake tsakanin kasashen biyu a lamurkan Siriya abubuwa ne da ya kamata a warware tsakanin ƙasashen biyu. Musamman a lamurkan Siriya, duk da irin yarjeniyoyin Astana da na Sochi da ƙasashen biyu suka rataɓa hannu akai akwai banbancin ra’ayi da mataki a tsakanin ƙasashen biyu.