Rawar da aikin turkakim zai taka wajen zaman turkiyya cibiyar makamashi ta duniya trt hausa wb state electricity board recruitment 2015

###########

A farkon wannan makon shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da takwaransa na Rasha Vladimir Putin sunka halarci taron shirin kammala kataɓaren shinfida bututun iskar gas a cikin teku ta shekarar 2019 a birnin Istanbul. Wannan aikin bututun iskar gas a cikin teku ta Rasha da zata ratsa Turkiyya zuwa nahiyar Turai, zata inganta dangantakar Turkiyya da Rasha musamman a fannonin makamashi da tattalin arziki da ya kamata mu yi sharhi akai. gas near me A ɗayan barayin kuma bayyana soke shinfida bututun iskar gas na yamma sabili da matsalar siyasa dake tsakanin Rasha da Yukiren lamari ne da ka iya sauya lamurkan cinikin makamashi a yankin baki ɗaya. Wannan kataɓaren aikin da aka ƙaddamar wanda zai samar da iskar gas na mitakub biliyan 31.5 a shekara wacce ta ratsa ƙasar Turkiyya daga Rasha zata inganta lamurkan kasuwancin iskar gas a yankunan baki ɗaya.

Turkiyya na daɗa ƙara zama babbar cibiyar samar da iskar gas da ake bukata a fadin duniya, ƙasashe na ƙara daukar wasu matakan samawa kansu makamashin da suke buƙata a ko wacce rana. npower electricity bill Kamar dai yadda samar da tsaro keda muhimmanci ga ƙasa haka samar da makamashi ma keda muhimmanci, a dalilin hakan ne ƙasashe ke ci gaba da ɗaukar matakan samar da tsaro ga hanyar da za’a sama musu iskar gas din da suke buƙata.

Sabili da rikicin siyasa tsakanin Rasha da Yukiren ya sanya dakatar da aikin shimfida bututun iskar gas na yammaci inda aka mayar da himma ga bututun da zai ratsa Turkiyya daga Rasha zuwa nahiyar Turai. Wannan layin bututun iskar gas din kasar Turkiyya zai sauya na yammaci da aka dakatar. e85 gas stations in houston Haƙikanin gaskiya wannan aikin zai samawa Turkiyya iyakacin makamashin da take buƙata da ma ga yankin baki ɗaya.

A farkon wannan makon shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da takwaransa na Rasha Vladimir Putin sunka halarci taron shirin kammala kataɓaren shinfida bututun iskar gas a cikin teku ta shekarar 2019 a birnin Istanbul. Wannan aikin bututun iskar gas a cikin teku ta Rasha da zata ratsa Turkiyya zuwa nahiyar Turai, zata inganta dangantakar Turkiyya da Rasha musamman a fannonin makamashi da tattalin arziki da ya kamata mu yi sharhi akai. electricity office near me A ɗayan barayin kuma bayyana soke shinfida bututun iskar gas na yamma sabili da matsalar siyasa dake tsakanin Rasha da Yukiren lamari ne da ka iya sauya lamurkan cinikin makamashi a yankin baki ɗaya. Wannan kataɓaren aikin da aka ƙaddamar wanda zai samar da iskar gas na mitakub biliyan 31.5 a shekara wacce ta ratsa ƙasar Turkiyya daga Rasha zata inganta lamurkan kasuwancin iskar gas a yankunan baki ɗaya.

Turkiyya na daɗa ƙara zama babbar cibiyar samar da iskar gas da ake bukata a fadin duniya, ƙasashe na ƙara daukar wasu matakan samawa kansu makamashin da suke buƙata a ko wacce rana. mp electricity bill payment jabalpur Kamar dai yadda samar da tsaro keda muhimmanci ga ƙasa haka samar da makamashi ma keda muhimmanci, a dalilin hakan ne ƙasashe ke ci gaba da ɗaukar matakan samar da tsaro ga hanyar da za’a sama musu iskar gas din da suke buƙata.

Sabili da rikicin siyasa tsakanin Rasha da Yukiren ya sanya dakatar da aikin shimfida bututun iskar gas na yammaci inda aka mayar da himma ga bututun da zai ratsa Turkiyya daga Rasha zuwa nahiyar Turai. Wannan layin bututun iskar gas din kasar Turkiyya zai sauya na yammaci da aka dakatar. gas zombies black ops Haƙikanin gaskiya wannan aikin zai samawa Turkiyya iyakacin makamashin da take buƙata da ma ga yankin baki ɗaya.